14 Agusta 2021 - 13:58
Venezuela : An Fara Tattaunawa Tsakanin Gwamnati Da ‘Yan Adawa

Wakilai daga bangaren gwamnati da na ‘yan adawan Venezuela sun fara wata tattaunawa a Mexico, mai manufar shako kan rikicin siyasa dana tattalin arziki da kasar ke fama da shi.

ABNA24 : Bayanai sun ce an cimma wata matsaya tsakanin wakilin shugaba Nicolas Maduro Jorge Rodríguez, da kuma Gerardo Blayde na "Plataforma Unitaria" daga bangaren ‘yan adawa.

Kawo yanzu dai ba’a bayyana takamaimai abunda yarjejeniyar da bangarorin suka cimma ba.

342/